Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Mu Yi Murna Koyaushe

Mu Yi Murna Koyaushe

Ka Saukar:

  1. 1. Kalli sama da kyaunsa.

    Ga rana mai haske.

    Allah ya yi su ne don mu more rayuwarmu.

    Amma kaunarsa ce ga mu ’yan Adam ta fi burge mu.

    (AMSHI)

    Mu rera waka ga Allahnmu.

    Bauta masa kullum,

    Babu abin da ya fi hakan.

    Ko da me zai faru,

    Mu yi murna a koyaushe!

    Mu yi murna a koyaushe!

  2. 2. Dukanmu iyali ne,

    Muna da hadin kai.

    Jehobah ne ya sa muke kaunar juna sosai.

    Duk da tsanantawa, ba za mu daina yin murna ba.

    (AMSHI)

    Mu rera waka ga Allahnmu.

    Bauta masa kullum,

    Babu abin da ya fi hakan.

    Ko da me zai faru,

    Mu yi murna a koyaushe!

    Mu yi murna a koyaushe!

    3

    Za a mai da duniya ta zama aljanna.

    Hakan zai faru domin hadayar Yesu.

    (AMSHI)

    Mu rera waka ga Allahnmu.

    Bauta masa kullum,

    Babu abin da ya fi hakan.

    Ko da me zai faru,

    Mu yi murna a koyaushe!

    Mu yi murna a koyaushe!

    Mu yi murna a koyaushe!

    Mu yi murna a koyaushe!

    Mu yi murna a koyaushe!

    Mu yi murna a koyaushe!

    Mu yi murna!