Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Iyalin Jehobah

Iyalin Jehobah

Ka Saukar:

  1. 1. Da wuya ka sami aboki

    Da zai kaunace ka da gaske a dun’ya.

    Ina so in sami mutanen da za su

    Zama aminai, kamar iyalina.

  2. 2. Ga shi na samu. Yanzu na ga

    Bayin Allah na gaskiya; suna kaunar juna.

    Yanzu mafarkina ya zama gaske.

    Su aminai ne kuma suna kaunar Allah.

  3. 3. Yanzu ina da ’yan’uwa da kuma iyaye,

    Har da kananan yara da tsofaffi ma.

    Duka daga wurare dabam-dabam suke.

    Mu iyali ne na Jehobah Allahnmu.

  4. 4. Muna son juna ba kaɗan ba.

    Muna jin daɗin sanin cewa muna cikin

    ’Yan’uwa da yawa a duniyar nan.

    Mu iyali ne na Jehobah Allahnmu.

  5. 5. Duka daga wurare dabam-dabam muke.

    Mu iyali ne na Jehobah Allahnmu.

  6. 6. Allah yana so mu zama aminai.

    Mu shigo iyalinsa; yana son mu sosai.

    Bayan mun shiga sabuwar duniya,

    A lokacin za mu zama iyalinsa​—

    Za mu zama iyalin Jehobah.

    Iyalin

    Jehobah.