Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Mu Yi Kusa da Jehobah

Mu Yi Kusa da Jehobah

Ka Saukar:

  1. 1. Don dukanmu

    Muna da aikin yi, gaskꞌya

    Za mu iya manta da adduꞌa.

    Amma ya dace mu rika yin . . .

    (AMSHI)

    Kusa da Jehobah.

    Kar ka manta da shi.

    A duk abin da kake yi sai ka

    Tuna da Jehobah.

  2. 2. Muna so

    Mu zama aminansa.

    Amma sai muna tattauna da shi,

    Mu san cewa yana nan.

    Sai mu yi . . .

    (AMSHI)

    Kusa da Jehobah.

    Kar ka manta da shi.

    A duk abin da kake yi sai ka

    Tuna da Jehobah.

    NA 3

    Tuna

    Da albarkun Jehobah.

    Tuna

    Da aljanna da ke zuwa.

    Kada ka manta da shi.

    Tuna.

    Tuna.

    Tuna yin

    (AMSHI)

    Kusa da Jehobah.

    Kar ka manta da shi.

    A duk abin da kake yi sai ka

    Tuna da Jehobah.

    Tuna.

    Tuna.

    Tuna.

    Tuna.

    Tuna.

    Tuna.

    Tuna.

    Tuna.