HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuli 2024

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 9 ga Satumba–6 ga Oktoba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 27

Ka Yi Karfin Zuciya Kamar Zadok

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 9-15 ga Satumba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 28

Ka San Bambancin Gaskiya da Karya?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 16-22 ga Satumba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 29

Ka Yi Tsaro don Kada Ka Fadi Cikin Jarraba

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 23-29 ga Satumba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 30

Muhimman Darussa Daga Labaran Sarakunan Israꞌila

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 30 ga Satumba–6 ga Oktoba, 2024.

Abin da Zai Taimaka Maka Idan Ka Canja Ikilisiya

Kiristoci da yawa sun iya sun shawo kan matsaloli da ke tattare da yin kaura. Wadanne abubuwa ne suka taimaka musu? Ka yi laꞌakari da kaꞌidodi hudu da za su iya taimaka maka.

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Ta yaya “Urushalima” da aka ambata a Ishaya 60:1 ta “tashi” kuma ta “haskaka”?