Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Filifin

  • Ana wa’azi a yankin Intramuros a Manila, Filifin

  • Ana gayyatar mutane zuwa taro a yankin Baler da ke Lardin Aurora, a ƙasar Filifins

  • Ana wa’azi a yankin Intramuros a Manila, Filifin

  • Ana gayyatar mutane zuwa taro a yankin Baler da ke Lardin Aurora, a ƙasar Filifins

Fast Facts—Filifin

  • Yawan Jama'a—113,964,000
  • Masu Shela—253,876
  • Ikiliisyoyi—3,552
  • 1 to 464—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI

“Na Zama Dukan Abu ga Dukan Mutane”

Ayyukan da Denton Hopkinson ya yi sun taimaka masa ya ga yadda Jehobah yake kaunar dukan mutane.