Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Mazambik

  • Ana ba da mujallar Hasumiyar Tsaro kusa da Maputo, a Bairro dos Pescadores, Mozambik

Fast Facts—Mazambik

  • Yawan Jama'a—32,420,000
  • Masu Shela—87,668
  • Ikiliisyoyi—1,651
  • 1 to 398—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

YADDA AKE AMFANI DA GUDUMMAWARKA

Yadda Wasu Suka Yi Taron Yanki

An saka taron yanki na 2020 a Intane, amma mutane da yawa a Malawi da Mozambik ba su da zarafin amfani da Intane. Ta yaya suke saurari taron yankin?