Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Habasha

  • Ana ba da kasida a yaren Amharic a kauyen Abay, Habasha

Fast Facts—Habasha

  • Yawan Jama'a—123,771,000
  • Masu Shela—11,512
  • Ikiliisyoyi—206
  • 1 to 11,053—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI

Jehobah Ya Albarkace Ni Fiye da Yadda Na Yi Tsammani

Labarin Manfred Tonak sa’ad da yake hidima a Afirka ya taimaka masa ya zama mai hakuri da gamsuwa da kuma wasu halaye masu kyau da yawa.