HASUMIYAR TSARO Janairu 2015 | Za Ka Iya Kusantar Allah

Kana gani kamar Allah ya nisanta kansa da kai? Ka taba tunani ko zai yiwu ka kulla dangantaka da Allah?

COVER SUBJECT

Kana Ganin Ka Kusaci Allah Kuwa?

Miliyoyin mutane sun yi imani cewa Allah yana ɗaukansu a matsayin aminansa.

COVER SUBJECT

Ka San Sunan Allah Kuma Kana Amfani da Shi Kuwa?

Allah ya gabatar mana da kansa cewa: “Ni ne Jehobah. Sunana ke nan.”

COVER SUBJECT

Kana Addu’a ga Allah Kuma Kana Sauraronsa?

Muna magana da Allah ta wajen yin addu’a, amma ta yaya za mu saurare shi?

COVER SUBJECT

Kana Yin Abin da Allah Ya Ce?

Yin biyayya ga Allah yana da muhimmanci idan muna so mu zama abokansa, amma ba shi ke nan ba.

COVER SUBJECT

Rayuwa Mafi Inganci Ke Nan

Matakai uku za su taimaka maka ka kulla dangantaka da Allah.

TARIHI

Albarkar Yi wa Allah Hidima

Shekaru sittin da biyar da suka shige, wani abu ya faru da Peter Carrbello da ya canja rayuwarsa.

Ka Sani?

Yaya ake yin gudummawa a haikali a zamanin Yesu? Shin Luka marubucin Littafi Mai Tsarki masanin tarihi ne mai gaskiya?

A CONVERSATION WITH A NEIGHBOR

Yaushe Ne Mulkin Allah Ya Soma Sarauta? (Sashe na 2)

Annabcin Littafi Mai Tsarki da mafarkin da Allah ya sa sarkin Babila ya yi sun nuna shekarar da hakan ya faru.

Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki

Ta yaya za ka sa koyarwar Littafi Mai Tsarki ya ratsa zuciyar yaranka?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Littafi Mai Tsarki Ya Yi Magana Game da Auren Jinsi Iri Ɗaya?

Wanda ya kafa tushen aure ne ya kamata ya fi sanin yadda zai sa aure ya zama na dindindin kuma mai farinciki.