Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

HASUMIYAR TSARO Na 3 2018 | Allah Ya Damu da Kai Kuwa?

ALLAH YA DAMU DA KAI KUWA?

Idan bala’i ya afko mana ko kuma wani ya mutu, za mu iya tambaya ko Allah yana gani ko kuma ya damu da hakan. Littafi Mai Tsarki ya ce:

“Gama idanun Ubangiji suna a kan masu aikata adalci, kunnuwansa kuma suna jin kukansu. Amma fuskar Ubangiji tana ƙin masu aikata mugunta.”​—1 Bitrus 3:12.

Mujallar Hasumiyar Tsaron nan ta bayyana abubuwa da suka nuna cewa Allah ya damu da mu da kuma abubuwan da yake yi don ya kawo ƙarshen dukan wahaloli.

 

“A Ina Allah Yake”

Shin ka taba shiga yanayi mai muni da ya sa ka yi shakka ko Allah ya damu da kai?

Allah Ya San da Zamanka Kuwa?

Wani abu ne ya nuna cewa Allah ya damu da yanayin da kake ciki?

Allah Yana Fahimtar Yanayinka Kuwa?

Tun da yake Allah ya fahimci kwayoyin halayen mu sosai, hakan ya tabbatar mana cewa ya san kome game da mu.

Allah Mai Tausayi Ne Kuwa?

Littafi Mai Tsarki ya tabbatar mana cewa Allah yana gani, yana fahimta kuma yana tausaya mana.

Shin Wahala Horo Ne Daga Allah?

Shin Allah yana amfani da cututtuka da kuma bala’i don ya yi wa mutane horo?

Wa Ke Sa Mu Wahala?

Littafi Mai Tsarki ya bayyana mana dalilin da ya sa ’yan Adam suke shan wahala.

Allah Ya Kusan Kawar da Wahala

Ta yaya za mu san cewa Allah ya kusan kawar da dukan rashin adalci da kuma wahalar da muke sha?

Yadda Za Ka Amfana Daga Taimakon Allah

Littafi Mai Tsarki yana taimaka mana mu gaskata da alkawuran da Allah ya yi game da rayuwa a nan gaba.

Yaya Allah Yake Ji Game da Wahalar da Kake Sha?

Wadannan ayoyin Littafi Mai Tsarki za su iya taimaka maka ka san yadda Allah yake ji game da wahalar da kake sha.