Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin

Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
  1. 1. Me ya sa muke bukatar mu ƙarfafa bangaskiyarmu yanzu? (Ibran. 10:39)

  2. 2. Ta yaya za mu iya “ganin” Jehobah duk da cewa ba ma iya ganin sa? (Ibran. 11:27)

  3. 3. Me ya sa yake da muhimmanci mu bincika annabcin da ke Littafi Mai Tsarki? (Rom. 10:17)

  4. 4. Ta yaya ruhu mai tsarki zai taimaka mana mu samu bangaskiya? (Luk. 11:13; Gal. 5:22)

  5. 5. Ta yaya za mu taimaka ma wasu su ƙarfafa bangaskiyarsu? (1 Tas. 2:7, 8)

  6. 6. Me ya sa za mu ‘kafa ido ga Wanda Shi Ne Tushen bangaskiyarmu da Mai Kawo Cikawarta’? (Ibran. 12:2, 3)